IQNA

An Fitar da Kyawawan hotunan Hormozgan a bikin ‘Iran-e Jaan’

IQNA – An gudanar bikin “Iran-e Jaan” ta hanyar gidan rediyon Jamhuriyar Musulunci ta Iran (IRIB) don sanya lardunan Iran su bayyana a shafukan sada zumunta na kasa.