Tehran (IQNA) Cibiyar koyar da ilimin addinin muslunci da ke daya daga cikin biranen kasar Amurka ta sanya allunan talla masu dauke da jigo na hadin kai tsakanin mabiya addinin muslunci da kiristanci da kuma mutunta musulmi ga Yesu Almasihu.
Lambar Labari: 3488493 Ranar Watsawa : 2023/01/12