IQNA - Dubban Falasdinawa daga yankuna daban-daban na Yammacin Gabar Kogin Jordan da Quds da kuma yankunan da aka mamaye a shekara ta 1948 ne suka je masallacin Al-Aqsa domin halartar sallar Juma'a.
Lambar Labari: 3492337 Ranar Watsawa : 2024/12/06
IQNA – Cibiyar Awqaf da malaman Quds sun yi gargadi kan karuwar hatsarin da masallacin Alaqsa ke fuskanta duk kuwa da halin ko in kula da kasashen Larabawa da na Musulunci suke yi.
Lambar Labari: 3491065 Ranar Watsawa : 2024/04/29
Tehran (IQNA) Dubban al'ummar Palastinu ne suka gudanar da sallar asuba a masallacin Al-Aqsa da safiyar yau Juma'a duk da tsauraran matakan da 'yan mamaya suka dauka, a gefe guda kuma ministan musulmi na majalisar ministocin Birtaniya ya yi addu'a a wannan masallaci mai albarka a jiya.
Lambar Labari: 3488497 Ranar Watsawa : 2023/01/13