Diyar Shahid Nasrallah:
IQNA - Zainab Nasrallah ta ce: 'Yantar da Kudus wata manufa ce mai girma da ba za mu yi kasa a gwiwa ba a kai, kuma tsayin dakanmu da ya ginu kan imani da Allah zai kai ga samun gagarumar nasara.
Lambar Labari: 3493000 Ranar Watsawa : 2025/03/28
IQNA - Shugaban Hukumar Al'adu da Sadarwa ta Musulunci ya sanar da gudanar da taron kasa da kasa na makarantar Nasrallah a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan cika shekaru 40 da shahadar Sayyid Hasan Nasrallah a nan Tehran.
Lambar Labari: 3492141 Ranar Watsawa : 2024/11/03
Sheikh Naim Qassem:
IQNA - A cikin wani jawabi da ya yi ta gidan talabijin a wannan Litinin , mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qasem ya mika sakon ta'aziyya ga al'ummar kasar Labanon da sauran al'ummar musulmi da na larabawa kan shahadar Sayyed Hassan Nasrallah, yana mai cewa: "Ina yi muku jawabi a cikin yanayi mafi zafi da bakin ciki a cikin lokutan rayuwata, mun rasa dan uwa, masoyi aboki kuma a matsayin uba, Sayyed Hassan Nasrallah."
Lambar Labari: 3491953 Ranar Watsawa : 2024/09/30
Nasrallah:
IQNA - Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: A yau Netanyahu, Ben Guerr da Smotrich, su ne ke fafutukar kare muradun kansu da tabbatar da ci gaba da mulki ta hanyar cimma matsaya. Kashe shi ne taken wannan mataki a cikin gwamnatin makiya, saboda babu wani burin da makiya suka cimma a Gaza.
Lambar Labari: 3491494 Ranar Watsawa : 2024/07/11
Sayyid Hasan Nasr'Allah
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa, aiki na uku na Amurka a wannan yanki shi ne kara tsaurara matakan tsuke bakin aljihun tattalin arziki, ya kuma yi karin haske da cewa: kasashen yamma sun koma yakin neman zabe kamar batun Ukraine, kuma a halin yanzu kasashen yamma suna mai da hankali kan matsin tattalin arziki da takunkumi.
Lambar Labari: 3488523 Ranar Watsawa : 2023/01/19
Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sayyeed Hassan Nasarallah ya bayyana cewa gwamnatin kasar Amurca bata cancanta jagorantar kawance na masu yaki da ayyukan ta'addanci a duniya, ba.
Lambar Labari: 1453787 Ranar Watsawa : 2014/09/24
Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren Kungiyar Hizbullah ya ce; A duk lokacin da H.k. Isra’ila ta wuce gona da iri akan kasar Lebanon da al’umma za su fuskanci maida martani daga gwagwarmaya.
Lambar Labari: 1411968 Ranar Watsawa : 2014/05/28