iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A yammacin jiya Laraba 6 ga watan Oktoba,  aka kammala gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 6 na mata ''Sheikha bint Fatimah'' a birnin Dubai.
Lambar Labari: 3487965    Ranar Watsawa : 2022/10/06

Tehran (IQNA) Hubbaren Abbasi ta gudanar da gasar haddar kur’ani mai tsarki zagaye na farko na yara da matasa tare da halartar mahalarta daga kasashen Afirka biyar.
Lambar Labari: 3487531    Ranar Watsawa : 2022/07/11

Tehran (IQNA) Seyyed Jassem Mousavi, makaranci daga kasar Iran, ya kai matakin karshe na gasar kur’ani ta kasa da kasa a Saudiyya.
Lambar Labari: 3487193    Ranar Watsawa : 2022/04/20

Tehran (IQNA) Daraktan siyasa na kungiyar Hamas Sami Abu Zuhri ya yabawa kalaman ministan harkokin wajen Aljeriya Ramtan Lamara game da kokarin sulhunta kungiyoyin Falasdinu tare da jaddada goyon bayan Hamas ga kokarin Aljeriya.
Lambar Labari: 3486897    Ranar Watsawa : 2022/02/02

Tehran (IQNA) mutane kimani miliyan 16 ne suka sami damar halartar juyayin 40 na shahadar Imam Husain (a) a birnin Karbala.
Lambar Labari: 3486363    Ranar Watsawa : 2021/09/28

Tehran (IQNA) masu ziyara miliyan 5 suka halarci taron juyayin Ashura a birnin Karbala na kasar Iraki wanda ya gudana a jiya.
Lambar Labari: 3486222    Ranar Watsawa : 2021/08/20

Kungiyar kasashen larabawa taki amincewa da abin da ake ira da yarjejeniyar karni kan Falastinu da Trump ya gabatar.
Lambar Labari: 3484476    Ranar Watsawa : 2020/02/02

Bangaren kasa da kasa, an buga wata makala a kasar Uganda dangane da tarihin rayuwa da kuma gwagwarmayar Imam Khomeni.
Lambar Labari: 3483727    Ranar Watsawa : 2019/06/11

Bangaren kasa da kasa, a cikin wannan mako ne ake sa ran zaa bude masallatai guda 300 a fadin kasar Masar.
Lambar Labari: 3483595    Ranar Watsawa : 2019/05/01

Manzon musamman na Amurka da ke shiga tsakani a tattaunar sulhu da kungiyar Taliban, ya kasa shawo kan mayakan kungiyar kan su rungumi tafarkin zaman lafiya.
Lambar Labari: 3483141    Ranar Watsawa : 2018/11/20

Bangaren kasa da kasa, an ci gaba da gudanar da aikin gyaran masallacin Zaher Bibris da ke birnin Alkahira bayan tsawar aikin tun shekaru bakawai.
Lambar Labari: 3483065    Ranar Watsawa : 2018/10/22

A zaman shekara-shekara na kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya da ake kammala wa yau, kasashe da dama sun nuna damuwa kan cin zarafin 'yan adam da mahukuntan Bahrain ke yi.
Lambar Labari: 3483002    Ranar Watsawa : 2018/09/21

Bangaren kasa da kasa, mahukunta a birnin karbala na kasar raki sun sanar da cewa sun kammala dukkanin shirye-shirye domin daukar nauyin bakuncin tarukan Ashura.
Lambar Labari: 3482994    Ranar Watsawa : 2018/09/19

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar nazarin addinin musulunci ta Iman da ke kasar Austria za ta gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ilmomin musulunci.
Lambar Labari: 3482872    Ranar Watsawa : 2018/08/07

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta malaman makarantu a kasar Bahrain.
Lambar Labari: 3482764    Ranar Watsawa : 2018/06/16

Bangaren kasa da kasa, a yau Asabar an bude babbar gasar kur'ani ta duniya a kasar Masar tare da halartar daruruwan makaranta daga kasashen duniya hamsin.
Lambar Labari: 3482505    Ranar Watsawa : 2018/03/24

Bangaren kasa da kasa, masallacin cambriege masallaci ne da aka gina shi da tsari na musamman wanda ya shafi kare muhalli.
Lambar Labari: 3481977    Ranar Watsawa : 2017/10/07

Bangaren kasa da kasa, an kammala kusan kashi 90 cikin dari na dukkanin ayyukan gyaran haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3481366    Ranar Watsawa : 2017/04/01

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin jihar Kaduna a tarayyar Nigeria ta fitta wani rahoto a yau Litinin wanda ya nuna cewa harka Islamiya ta Sheikh Ibrahim El-Zazzaky ta yan tawaye ne.
Lambar Labari: 3481007    Ranar Watsawa : 2016/12/06

Bangaren kasa da kasa, Dan wasar Judun kasar Masar ya ki bawa abokin karawarsa bayahudena HKI hannu, a wasan da suka yi a jiya Jumma'a a Rio de genero
Lambar Labari: 3480706    Ranar Watsawa : 2016/08/13