IQNA - Domin daidaita motsin zuciyar yin wasu abubuwa da suka hada da biyayya ga Ubangiji, kur'ani mai girma ya bayyana ibada bisa ma'aunin tsoro da bege da fitar da dukkan wani motsin rai dangane da Allah.
Lambar Labari: 3491055 Ranar Watsawa : 2024/04/27
Madina (IQNA) Cibiyar da ke kula da masallacin Al-Nabi ta sanar da gudanar da kwasa-kwasan haddar kur’ani da nassosin ilimi a wannan masallaci a daidai lokacin da ake hutun bazara.
Lambar Labari: 3489494 Ranar Watsawa : 2023/07/18
Menene Alqur'ani? / 8
Ana rubuta labarai da yawa kowace rana don ƙirƙirar hanyoyin horo . Alkur'ani littafi ne da ya bullo da wasu hanyoyin ilimi shekaru da dama da suka gabata, kuma la'akari da cewa ya gabatar da ka'idojinsa a matsayin madawwama, wadannan hanyoyin suna da muhimmanci biyu.
Lambar Labari: 3489346 Ranar Watsawa : 2023/06/20
Tehran (IQNA) Matashin dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco yayi magana kan alakar sa da kur'ani mai tsarki a cikin wani faifan bidiyo da shafukan sada zumunta suka yi maraba da shi.
Lambar Labari: 3488161 Ranar Watsawa : 2022/11/12
Tehran - (IQNA) an fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan kur'ani mai tsarki a kasar Burkina Faso da ke yammacin Afrika.
Lambar Labari: 3484535 Ranar Watsawa : 2020/02/18
Bangaren kasaa da kasa, an kawo karshen wani shiri na horo kan kur’ani a kasar Senegal na malaman kur’ani a birnin mabiya darikar muridiyyah.
Lambar Labari: 3481778 Ranar Watsawa : 2017/08/08
Bangaren kasa da kasa, ofishin kula da harkokin yada al'adun muslunci na kasar Iran a Afirka ta kudu ya dauki nauyin shirya wa dalibai musulmi tarukan bayar da horo n a kan kur'ani a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3481578 Ranar Watsawa : 2017/06/03
Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin kasar Canada ta shirya wani bayar da horo ga musulmi kan yadda za su fuskanci kyamar msuulmi da ake nunawa a kasar.
Lambar Labari: 3480988 Ranar Watsawa : 2016/11/30