iqna

IQNA

kyawawan
IQNA - Mohammad Ali Ghasem, fitaccen makaranci dan kasar Labanon, ya fito a cikin shirin "Mahfel" na tashar Talabijin ta Uku inda ya karanta ayoyi daga Surah Mubarakah Anbia.
Lambar Labari: 3490953    Ranar Watsawa : 2024/04/08

A shafin yanar gizo na taron hadin kan Musulunci;
Tehran (IQNA) Ana gudanar da taron hadin kan kasashen musulmi karo na 37 tare da jawabai daga bangarori daban daban na Iran da na kasashen musulmi mai taken "hadin kai na muslunci don cimma kyawawan halaye".
Lambar Labari: 3489895    Ranar Watsawa : 2023/09/29

Hojjatul Islam Raisi ya ce:
Shugaban ya dauki zagin manzon Allah (SAW) a matsayin cin mutunci ga dukkan annabawa da kuma addinan Ubangiji da tauhidi tare da jaddada wajibcin karfafa hadin kai wajen kare addinin Ubangiji.
Lambar Labari: 3488620    Ranar Watsawa : 2023/02/07