Tehran (IQNA) Sheik Ikrama Sabri limami kuma mai wa'azin masallacin Al-Aqsa ya sanar da aniyar Isra'ila na amfani da girgizar kasa da ta afku a kasashen Turkiyya da Siriya a baya-bayan nan domin tabbatar da rusa masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3488662 Ranar Watsawa : 2023/02/14