iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ma'aikatar Tsaron Jama'a a Saudiyya ta bayyana cewa ya zama wajibi a hada dukkan masa llatan kasar da na'urar daukar hoto na tsaro.
Lambar Labari: 3488665    Ranar Watsawa : 2023/02/15