Tehran (IQNA) Kungiyar agaji ta Islamic Relief ta Burtaniya ta kai agaji ga wadanda girgizar kasa ta shafa a Turkiyya tare da hada kai da sauran kungiyoyin agaji na Turkiyya da sauran kasashe a wannan fanni.
Lambar Labari: 3488670 Ranar Watsawa : 2023/02/16