iqna

IQNA

Tehran (IQNA) An binne gawar marigayi Salah Zawawi tsohon jakadan Palastinu a birnin Tehran a Behesht Zahra (AS) da ke birnin Tehran tare da halartar jami'an cikin gida da jami'an diflomasiyya.
Lambar Labari: 3488704    Ranar Watsawa : 2023/02/22