iqna

IQNA

IQNA - Shugaban ofishin jami'ar Al-Mustafa a Tanzaniya ya bayyana cewa: Juyin juya halin Musulunci na Iran ba wai kawai wani sauyi ne na siyasa ba, har ma ya haifar da farkawa mai zurfi a cikin lamirin al'ummomi tare da zama manzo na komawa zuwa ga dabi'un Ubangiji da na dan Adam.
Lambar Labari: 3492784    Ranar Watsawa : 2025/02/21

IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addini ta Indonesiya Kemenag da jami'ar Islamic State UIN Siber Sheikh Narowa sun sanar da kammala aikin tarjamar kur'ani da harshen Siribon.
Lambar Labari: 3492126    Ranar Watsawa : 2024/10/31

Sharjah (IQNA) Majalisar kur’ani mai tsarki da ke birnin Sharjah ta fitar da wani gajeren fim mai suna “Guardians of Message” a turance mai taken ayyukan wannan cibiya na kiyayewa da inganta ilimin kur’ani da kuma dukiyoyin kur’ani da ke cikin wannan cibiya.
Lambar Labari: 3489614    Ranar Watsawa : 2023/08/09

Tare da halartar Iran;
Tehran (IQNA) A yammacin yau 4 ga watan Maris ne za a fara gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 17 a kasar Jordan, yayin da wakiliyar Iran ma ta halarci wannan gasa.
Lambar Labari: 3488753    Ranar Watsawa : 2023/03/05