IQNA - A yayin da hubbaren Imam Ali (AS) ya ga dimbin alhazan da suka halarta tare da isar da watan Muharram mai alfarma, hukumar kula da haramin Alawi ta sanar da cewa ta shirya wani gagarumin shiri na farfado da ayyukan husaini a cikin watan Muharram mai alfarma.
Lambar Labari: 3493469 Ranar Watsawa : 2025/06/29
IQNA - A daidai lokacin da Idin Al-Ghadir al-Khum ke karatowa Haramin Alawi ya tanadi tutocin Ghadir 75 da za a daga a kasashe 42 na duniya, baya ga lardunan kasar Iraki.
Lambar Labari: 3493357 Ranar Watsawa : 2025/06/03
A yayin bikin Ranar Kimiyya ta Duniya;
Tehran (IQNA) An yi bikin 10 ga Nuwamba a matsayin "Ranar Kimiyya ta Duniya a Sabis na Zaman Lafiya da Ci Gaba"; Majalisar Dinkin Duniya da UNESCO ne suka sanya wa wannan buki suna domin jaddada muhimmancin rawar da kimiyya ke takawa a rayuwar yau da kullum da samar da ci gaba mai dorewa da zaman lafiya a duniya.
Lambar Labari: 3488152 Ranar Watsawa : 2022/11/10
Tehran (IQNA) daraktan cibiyar tsara manhajar karatu ta kasa a Sudan ya bukaci da a cire kur’ani daga cikin manhajar karatu a makarantun share fagen shiga firamare.
Lambar Labari: 3484775 Ranar Watsawa : 2020/05/08
Bangaren kasa da kasa, Asusun bayar da lamuni na duniya IMF ya amince da wasu daga cikin shawarwarin da bankin musulunci ya gabatar dangane da harkokin kudade a bankuna.
Lambar Labari: 3481262 Ranar Watsawa : 2017/02/25