iqna

IQNA

IQNA - An gudanar da bikin maulidin Manzon Allah (SAW) na shekara shekara a birnin Diyarbakir na kasar Turkiyya, tare da halartar manyan baki daga kasashen waje.
Lambar Labari: 3493137    Ranar Watsawa : 2025/04/22

Misalin suturtawar Allah ga mutane
Hojjat-ul-Islam wal-Muslimeen Javad Mohaddisi, farfesa na makarantar hauza, ya tattauna wasu sassa na wadannan kyawawan addu'o'i a zaman bayanin sallar Shabaniyah.
Lambar Labari: 3488815    Ranar Watsawa : 2023/03/15