IQNA - Watan Ramadan mai alfarma ga musulmi daga gabas zuwa yammacin duniya, wata ne na kammala Alkur’ani mai girma, da tadabburi da tunani kan ma’anoninsa madaukaka.
Lambar Labari: 3490810 Ranar Watsawa : 2024/03/15
Tehran (IQNA) A daidai lokacin da watan Ramadan ya shigo, an shirya Darul kur'ani na hubbaren Hosseini don shirya ayyuka da shirye-shiryensa a larduna daban-daban na kasar Iraki a cikin wannan wata mai alfarma.
Lambar Labari: 3488852 Ranar Watsawa : 2023/03/23