iqna

IQNA

IQNA – Dukkanin mutane, wadanda suka yarda da shi da wadanda suka saba masa, sun yarda cewa Imam Sadik (AS) yana da matsayi babba a fannin ilimi kuma babu mai musun hakan.
Lambar Labari: 3493144    Ranar Watsawa : 2025/04/24

Tehran (IQNA) A yayin harin da mabiya addinin Hindu masu tsatsauran ra'ayi suka kai kan wata makarantar Islamiyya a jihar Bihar ta Indiya, an kona dakin karatu na makarantar da ke dauke da kwafin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3488915    Ranar Watsawa : 2023/04/04