iqna

IQNA

IQNA - Aya ta 5 a cikin suratu Qasas tana cewa a sanya mabukata su zama shugabanni da magada a bayan kasa, wanda a bisa hadisai sun zo daga Attatin Annabi (SAW) kuma Annabi Isa (A.S) ya yi koyi da shi.
Lambar Labari: 3490711    Ranar Watsawa : 2024/02/26

Surorin Kur'ani (108)
Tehran (IQNA) Daya daga cikin surorin kur'ani mai girma ana kiranta "Kausar ". Surar da Allah yayi magana a cikinta na wata falala mai girma da aka yiwa Annabin Musulunci (SAW).
Lambar Labari: 3489689    Ranar Watsawa : 2023/08/22

Fitattun Mutane A Cikin Kur’ani  (38)
Bayan haihuwar Almasihu, dattawa da yawa na Bani Isra’ila sun yi zargin ƙarya ga Maryamu (AS), amma Zakariya ya tabbatar da Maryamu kuma ana iya cewa ita ce mutum na farko da ya goyi bayan Almasihu
Lambar Labari: 3489036    Ranar Watsawa : 2023/04/25

Fitattun Mutane A Cikin Kur’ani  (36)
Bayan sun ga alamun azabar Ubangiji sai mutanen Annabi Yunusa suka tuba suka yi imani; Amma Yunusa bai hakura da su ba, sai dai ya roki Allah da azabar su. Shi ya sa Allah ya tsananta wa Yunusa, kifi kifi ya haɗiye shi.
Lambar Labari: 3488929    Ranar Watsawa : 2023/04/06