iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Za a fara gudanar da tarukan karshen kur'ani mai tsarki ne daga gobe 29 ga watan Adri Behesht, tare da halartar manyan malamai arba'in na kasar Masar a masallacin Imam Husaini (AS) da ke birnin Alkahira, kuma za a ci gaba har zuwa ranar Asabar.
Lambar Labari: 3489167    Ranar Watsawa : 2023/05/19

Sayyid Mehdi Mostafawi ya yi bayani kan;
Sayyid Mehdi Mostafawi, yayin da yake kimanta baje kolin kur'ani na kasa da kasa karo na 30 a nan Tehran, ya ce: A shekarun baya, saboda dalilai daban-daban, mun ga kadan daga cikin halartar wannan baje kolin na kasa da kasa, amma a bana wannan sashe ya samu tagomashi na musamman.
Lambar Labari: 3488977    Ranar Watsawa : 2023/04/15