iqna

IQNA

A rana ta biyu na taron hadin kai, an jaddada;
IQNA - A safiyar yau Juma'a ne aka gudanar da wani zaman tattaunawa tare da baki 'yan kasashen waje na taron hadin kan kasashen musulmi na kasa da kasa a gaban Hujjat-ul-Islam wal-Muslimin Hamid Shahriari, babban sakataren majalisar Al-Karam a dakin taro na Golden Hall na Otel din Parsian Azadi. 
Lambar Labari: 3491897    Ranar Watsawa : 2024/09/20

Surorin Kur’ani  (71)
Annabi Nuhu yana daya daga cikin annabawan Allah na musamman wanda kamar yadda fadar ta ke cewa, Allah ya yi masa jinkiri na tsawon shekaru kusan dubu domin ya shiryar da mutanensa tare da bin ka'idojin da Alkur'ani mai girma ya ambata don kiran mutane zuwa ga tafarki madaidaici.
Lambar Labari: 3488980    Ranar Watsawa : 2023/04/15