iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kafofin yada labaran Falasdinu sun bayar da rahoton kame wata yarinya ‘yar kasar Turkiyya da take karanta kur’ani mai tsarki a harabar masallacin Al-Aqsa da gwamnatin Sahayoniyya ta yi.
Lambar Labari: 3489042    Ranar Watsawa : 2023/04/26