Bangaren kasa da kasa, kwamitin kare hakkin bil adama a kasar Chadi ya yi kakkausar suka dangane da kisan musulmi da ake yi a akasar jamhuriyar Afirka ta tsakiya ba gaira ba sabar, tare da kiran bangarori na kasa da kasa da su safke nauyin da ya rataya kansu kan wanann lamari.
Kamfanin dilalncin labaran Iqna ya habarta
Lambar Labari: 1380596 Ranar Watsawa : 2014/02/26