Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga yankin Zirin Gaza na Palastinu sun ce adadin palastinawan da suka yi shahada ya haura 355 a cikin kwanaki sha daya, sakamakon hare-haren da jiragen yakin Israila suke kaddamarwa kan al'ummar yankin.
Lambar Labari: 1431849 Ranar Watsawa : 2014/07/21