Alger

IQNA

Bnagaren kasa da kasa, bayan kammala gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar Algeriya an girma dukkanin wadanda suka nuna kwazo a wannan gasa a dukkanin bangarorin da aka gudanar da ita.
Lambar Labari: 1434581   Ranar Watsawa : 2014/07/28