iqna

IQNA

Bangaren siyasa, An bude taron kungiyar ‘yan ba-ruwanmu anan Teh ran domin taimakawa al’ummar Gaza. Taron wanda ya sami halartar ministocin harkokin wajen kasashe mambobi an bude shi ne da jawabin shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani.
Lambar Labari: 1436334    Ranar Watsawa : 2014/08/05