Bangaren kasa da kasa, a lokacin da ya ke gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Iraki firayi ministan kasar Itakiya ya yaba da irin matakan babban malamin addinin muslunci na kasar Iraki Ayatollah Sistani yake domin fuskantar matsalolin da kasar take ciki.
Lambar Labari: 1443085 Ranar Watsawa : 2014/08/25