Juma

IQNA

Bangaren kasa da kasa, bahasin kyawawan dabiu shi ne fiye da kashi 97% na dukkanin bahasoshin da aka yia a cikin kur'ani domin kuwa abbabn abin da kur'ani ke koyarwa shi ne shiryarwa zuwa ga kamala wadda kuma ta doru ne kan irin wadannan dabiu.
Lambar Labari: 1446829    Ranar Watsawa : 2014/09/05