Bangaren kasa da kasa, wani bincike da aka gudanar ya tabbatar da cewa mata da suke saka hijabin muslunci sun fi natsuwa a kan wasunsu da ba su saka hijabi a lokacin da sue gudanar da harkokinsu nay au da kullum a tsakanin jama’a.
Lambar Labari: 1448187 Ranar Watsawa : 2014/09/08