Bangaren kasa da kasa, sojojin yahudawan Isra'ila suna ci gaba da daukar matakai na takura ma musulmi mazauna birnin Qods dangan eda yadda suke gudanar da harkokinsu na ibada a cikin masallaci mai alfarma
Lambar Labari: 1461401 Ranar Watsawa : 2014/10/18
Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya masu tsatsauran ra'ayi sun sake hana musulmi shiga cikin masallacin Qods domin gudanar da salla a cikin masallacin mai tsarki.
Lambar Labari: 1450413 Ranar Watsawa : 2014/09/15