book

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an tarjama littafin nan mai suna muslunci da yammacin duniya da kuma takura yancin gudanar da addinai a cikin harshen turancin ingilishi domin amfanin masana wannan harshe.
Lambar Labari: 1455975   Ranar Watsawa : 2014/09/30