Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na'im Kasim ya bayyana cewa dole ne al'ummar musulmi su hada kai domin fuskantar babban kalu bale ta'addancin Daesh, wadanda ke barazana ga kowa.
Lambar Labari: 1469965 Ranar Watsawa : 2014/11/03