Bangaren kasa da kasa, dubban mutane sun gudanar da wata gagarumar zanga-zangar yin Allawadai a Bahrain kan kisan da aka yi fararen hula masu gudanar da tarukan Ashura a yankin Ihsa da k gabacin kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 1472352 Ranar Watsawa : 2014/11/11