Hezbulla

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin da jami’an tsaron masarautar Bahrain suka kai kan gidan Ayatollah Isa Kasim.
Lambar Labari: 2612331    Ranar Watsawa : 2014/11/26