EU

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar turai ta bayyana butar da take da ita na ganin an kafa wani kwamiti tsakaninta da kasashen musulmi domin yaki da tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 2742219    Ranar Watsawa : 2015/01/21

Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar turai ta soki masarautar Bahrain dangane da hakkokin bil adama da ake ketawa a kasar babu ji babu gani da sunan kare masarautar kasar ta mulkin mulukiya.
Lambar Labari: 2615278    Ranar Watsawa : 2014/12/05