wifagh

IQNA

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin malaman addinin muslunci akasar Bahrain sun yi kakkausar suka da yin Allawadai da tsare shugaban jam’iyyar Al-wifagh Sheikh Ali Salman.
Lambar Labari: 2649120   Ranar Watsawa : 2014/12/29