Bangaren kasa da kasa, Al’ummar Jamhuriyyar Nijar sun gudanarda gangamin nuna adawa da kungiyar Boko Haram data soma kai hare-hare a kasar tare da nuna goyan bayansu ga jami’an tsaron kasar da suka shiga yaki da tsagerun kungiyar.
Lambar Labari: 2868436 Ranar Watsawa : 2015/02/18