galawi

IQNA

Bangaren kasa da kasa, George Galawi fitaccen dan siyasa a kasar Birtaniya ya bayyana cewa gidan sarautar Saudiyya ba shi da wata alaka da addinin muslunci balantana ahlusunna.
Lambar Labari: 3116035    Ranar Watsawa : 2015/04/09