iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin wahabiyawan Saud iyya ta tilasta hukumar alhazan kasar Pakistan rarrabewa tsakanin maniyyata na aikin bana tsakanin yan sunna da yan shi’a a cikinsu.
Lambar Labari: 3244100    Ranar Watsawa : 2015/05/02

Bangaren kasa da kasa, Fahad Bin Turkiya Bin Abdulaziz Al saud ya halaka a kan iyakokin kasar Yemen a daren jiya.
Lambar Labari: 3157560    Ranar Watsawa : 2015/04/16