iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, jagoran majami’ar Catholic ya bayyana a lokacin da yake zantawa da shugabannin addinai a kasar Kenya ya bayyana cewa ya zama wajibi a gudanar da tattaunawa a tsakanin addinai.
Lambar Labari: 3457371    Ranar Watsawa : 2015/11/26