iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyoyi da cibiyoyi 58 ne a kasar Norway suka rattaba hannu kan wata takarda, da a cikin suke yin kira da a kawo karshe n killace yankin zirin Gaza da Isra’ila take yi.
Lambar Labari: 3484781    Ranar Watsawa : 2020/05/09