iqna

IQNA

A ranar Mubahalah za ku ji sautin "Addu’ar Mubahalah " na Sayyid Ali Dekhanchi. Wannan aikin Sayyed Shahabuddin Shushtri ne ya shirya shi kuma Hassan Mohammadian ne ya gabatar.
Lambar Labari: 3491438    Ranar Watsawa : 2024/07/01

IQNA - Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta kasar Masar, dangane da kisan da aka yi wa daruruwan Falasdinawa a garin Nusirat na zirin Gaza, wanda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi a jiya, ta sanar da cewa: Shirun da duniya ta yi kan cin zalun da yahudawan sahyoniyawan suke yi abu ne da ba za a amince da shi ba. kuma wannan laifi tabo ne ga bil'adama.
Lambar Labari: 3491308    Ranar Watsawa : 2024/06/09

Tehran IQNA) tilawar kur’ani ta Abdulbasit Abdulsamad tare da hotuna na dabi’a da kuma tarjama a cikin harshen turanci.
Lambar Labari: 3484994    Ranar Watsawa : 2020/07/18