Tehran IQNA) tilawar kur’ani ta Abdulbasit Abdulsamad tare da hotuna na dabi’a da kuma tarjama a cikin harshen turanci.
Tilawar fitaccen makarancin kur’ani Abdulbasit Abdulsadabiamad tare da hotuna na dabi’a da kuma tarjama a cikin harshen turanci da kuma matani na larabci.