ranar Nakba

IQNA

TEHRAN (IQNA) Dubban Falasdinawa a Gaza da Yammacin Gabar Kogin Jordan da aka mamaye sun gudanar da zanga-zanga a yau Lahadi domin bikin ranar Nakba.
Lambar Labari: 3487303   Ranar Watsawa : 2022/05/16