IQNA

Zanga-zangar Ranar Nakba a Falasdinu

TEHRAN (IQNA) Dubban Falasdinawa a Gaza da Yammacin Gabar Kogin Jordan da aka mamaye sun gudanar da zanga-zanga a yau Lahadi domin bikin ranar Nakba.

Ana bikin ranar Nakba kowace shekara a ranar 15 ga Mayu, tana nufin korar Falasdinawa 750,000 ta karfi da yaji daga yankunansu a shekara ta 1948 da kuma bazuwarsu a sansanonin 'yan gudun hijira da aka mamaye a Yammacin Gabar Kogin Jordan, zirin Gaza, da kuma kasashe makwabta.

 
Abubuwan Da Ya Shafa: ranar Nakba ، Falastinu ، ،