iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wasu masu kyamar musulmi a kasar Jamus sun kafa sakandami a wani wuri da ake shirin gina masallaci a gari n Erfurt na kasar Jamus.
Lambar Labari: 3481325    Ranar Watsawa : 2017/03/18