Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya amince da bukatar alkalin alkalan kasar na yafewa ko rage tsawon hukunci n da aka yankewa wasu fursunoni a kasar.
Lambar Labari: 3486156 Ranar Watsawa : 2021/07/31
Tehran (IQNA) mutane da dama ne suka fito a kan tituna a yau a Tunisia domin nuna rashin amincewa da matakin rufe tashar Radio Quran.
Lambar Labari: 3485440 Ranar Watsawa : 2020/12/08
Tehran (IQNA) an bude wani gini da aka yi domin tunawa da kisan da aka yi wa musulmi a cikin masallacin Quebec na kasar Canada.
Lambar Labari: 3485425 Ranar Watsawa : 2020/12/03
Jami'an kasar Pakistan sun kame wasu mutane su 7 bayan samun su da laifin keta alfarmar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3483506 Ranar Watsawa : 2019/03/29
Bangaren kasa da kasa, Jaridar Independent ta kasar Birtaniya, kuma daya daga cikin manyan jaridu na nahiyar turai, ta buga wata makala da ke yin kakkausar suka dangane da okar hana mata musulmi saka lullubi a wuraren aikinsu a cikin kasashen anhiyar.
Lambar Labari: 3481321 Ranar Watsawa : 2017/03/17
Wani Malami A Masar:
Bangaren kasa da kasa, sheikh Hassan Aljinani daya daga cikin malaman kasar Masar ya bayyana cewa, Azhar ba ta da hakkin hana a buda ko yada kwafin kur’ani mai launi.
Lambar Labari: 3481180 Ranar Watsawa : 2017/01/28
Bangaren kasa da kasa, wata kotun kasar masar ta yanke hukunci mai tsanani kan magoya bayan kungiyar Ikhwan muslimin su 418 a kasar Masar.
Lambar Labari: 3480726 Ranar Watsawa : 2016/08/19