iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne Allah ya yi wa babban malamin addinin muslunci kuma malamin kur'ani na kasar Aljeriya Allamah Makhlufi rasuwa a yankin Adrar.
Lambar Labari: 3481690    Ranar Watsawa : 2017/07/11