benghazi

IQNA

IQNA - Gasar haddar Alƙur'ani ta ɗalibai a duk faɗin ƙasar ta fara ne jiya, 10 ga Nuwamba, a ƙarƙashin kulawar Sashen Ayyukan Makarantu na Ma'aikatar Ilimi ta Libiya a birnin Zliten.
Lambar Labari: 3494182    Ranar Watsawa : 2025/11/12

Tehran (IQNA) Birnin Benghazi da ke gabashin kasar Libiya na shirin gudanar da shirye-shirye na musamman inda za a zabi birnin a matsayin cibiyar al'adu ta kasashen musulmi a shekarar 2023, wadanda za su hada da al'adu, Musulunci, adabi, fasaha da sauran abubuwan da suka shafi kasar Libiya.
Lambar Labari: 3488739    Ranar Watsawa : 2023/03/02

Bangaren kasa da kasa, hasumiyar masallaci mafi jimawa ayankin arewacin Afirka da ke garin Aujlaha kilomita 400 a kudancin Benghazi Libya ta rushe.
Lambar Labari: 3481727    Ranar Watsawa : 2017/07/23