IQNA - Shugaban gidan rediyon kur'ani mai tsarki na kasar Masar ya sanar da sake yada wakokin ilimantarwa na Sheikh Mahmoud Khalil Al-Husri, fitaccen makarancin Masar da aka fi sani da "Mushaf Mu'alem" ta wannan kafar.
                Lambar Labari: 3493490               Ranar Watsawa            : 2025/07/02
            
                        
        
        Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur'ani Rageb Mustafa Galwash ya fara karatun kur'ani mai tsarki a gidan radiyon masar tun yana matashi.
                Lambar Labari: 3485629               Ranar Watsawa            : 2021/02/07
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron jami’an gidajen radio na kur’ani na duniya karo na hudu a kasar Masar.
                Lambar Labari: 3482327               Ranar Watsawa            : 2018/01/23