iqna

IQNA

Rayuwar zamantakewa tare da Sayyid al-Shohada (AS) / 3
Manufa da kwadaitarwa suna ƙayyade halayen mutane. Imam Husaini (a.s.) ya nuna manufar rayuwarsa da motsin tafiyarsa ta hanyar addu'a da dandana zakin sallah .
Lambar Labari: 3487850    Ranar Watsawa : 2022/09/13

Tehran (IQNA) fiye da musulmi dubu 20 ne suka gudanar da sallar Juma’a a masallacin Aqsa a wannan Juma’a.
Lambar Labari: 3484932    Ranar Watsawa : 2020/06/27

Bangaren kasa da kasa, Bayan shafe kwanaki sha biyar na kaucewa sallah a cikin masallacin Kudus, ana sa ran Palasdinawa zasu gudanar da Sallar Juma'a a harabar masallacin.
Lambar Labari: 3481744    Ranar Watsawa : 2017/07/28