Jagoran juyin juya halin Musulunci a wata ganawa da ya yi da dubban mata:
IQNA - Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi watsi da akidar da Amurka da gwamnatin sahyoniyawan sahyoniya da wasu 'yan kawayensu suke da shi na cewa tsayin daka zai kare yana mai cewa wanda za a kawar da shi ita ce Isra'ila.
Lambar Labari: 3492402 Ranar Watsawa : 2024/12/17
Tehran (IQNA) mayakan kungiyar Hezbollah sun sanar da kakkabo wani jirgin leken asirin Isra’ila da ya shiga cikin Lebanon daga kudancin kasar.
Lambar Labari: 3485614 Ranar Watsawa : 2021/02/02
Tehran (IQNA) dakarun kungiyar Hizbullah kimanin dubu 25 ne suka shiga cikin ayyukan yaki da yaduwar cutar corona a fadin kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3484660 Ranar Watsawa : 2020/03/26
Sayyid Nasrallah:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar zamanin barazanar 'Isra'ila' ya wuce kuma ba zai dawo ba har abada, don kuwa ta san cewa karfin kungiyar Hizbullah ya karu sama da na lokacin yakin shekara ta 2006.
Lambar Labari: 3481792 Ranar Watsawa : 2017/08/13